Psalms 73:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama na yi kishin masu girman kai sa’ad da na ga cin gaban da masu mugunta suke yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا نَا يِكِيشِنْ مَاسُ طَغَ كَيْ، نَغَ ڧَارُوَرْ أَرْزِڧِنْ مُوغَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda na ji kishin masu girmankai, Sa'ad da na ga mugaye suna arziki.