Psalms 73:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba sa shan wata wahalar da sauran mutane ke sha; ba su da damuwa irin na ’yan adam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاسَ وَهَلَ كَمَرْ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ، بَسُ دَ دَامُوَ إِرِنْ تَسَوْرَنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su shan wahala yadda sauran mutane suke sha, Ba su da wahala kamar sauran mutane,