Psalms 74:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa ka ฦi mu har abada, ya Allah? Me ya sa fushinka yake a kan tumakin kiwonka?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงูููููู ุ ุฏููุงููู
ูููฐ ฺููจูููููฐู
ู ุฏูููุฏูููุฏููู ุญูููุ ู
ูู ุชูู
ููููู ูููููุงููููููููฐุ ุฏููุงููู
ูููฐ ฺขูุดููููู ููููููฐ ุนูููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me ka yashe mu haka, ya Allah? Za ka yi ta fushi da jama'arka har abada ne?