Psalms 74:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kai, ya Allah, kai ne sarki tun da daɗewa; ka kawo ceto a kan duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا اللَّهْ دَيْ سَرْكِينَ نٜىٰ تُنْدَا، يَنَ عَيْكَتَ عَيْكِنْ ثٜىٰتُواْ عَثِكِنْ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya Allah, kai ne Sarkinmu tun daga farko, Ka yi nasara da duniya.