Psalms 74:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ne ka murƙushe kawunan dodon ruwa ka kuma ba da shi yă zama abinci ga halittun hamada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا ڢَشٜىٰ كَنْ دُواْدُوانْ تٜىٰكُنَّنْ لٜىٰبِيَتَنْ، كَا ثِيَرْدَ دَبُّواْبِنْ دَاجِ دَ نَامَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ragargaje kawunan kadduna, Ka kuwa ba mutanen hamada su ci.