Psalms 74:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ba da ran kurciyarka ga namun jeji; kada ka manta har abada da rayukan mutanenka masu shan azaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَبَادَ رَنْ تُنْكِيَرْكَ غَ كُرَايٜىٰ، كَدَ كَمَنْتَ حَرْ أَبَدَا دَ رَايُكَنْ مُتَنٜىٰنْكَ دَ عَكَ دَنّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ba da jama'arka marasa taimako A hannun mugayen maƙiyansu, Kada ka manta da jama'arka waɗanda ake tsananta musu!