Psalms 74:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kula da alkawarinka, domin akwai tashin hankali a kowane lungu mai duhu na ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُلَ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْكَ غَمَا تَاشِنْ حَنْكَلِ يَثِكَ كُواْوَنٜىٰ لُنْغُ مَيْ دُهُ عَڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da alkawarin da ka yi mana, Akwai tashin hankali a kowane lungu mai duhu na ƙasar!