Psalms 74:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka bar waɗanda ake danniya su sha kunya; bari matalauta da mabukata su yabe sunanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَبَرْ مَرَسَ ڧَرْڢِے سُشَا كُنْيَا، بَرِ مَتَلَوْتَ دَ مَاسُ بُڧَاتَ سُيَبِے سُونَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka bari a kori waɗanda ake zalunta, Amma bari matalauta da masu mayata su yabe ka.