Psalms 74:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi, ya Allah, ka kāre muradinka; ka tuna yadda wawaye suka yi maka ba’a dukan yini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَاشِ، يَا اللَّهْ ، كَكَارٜىٰ كَنْكَ! كَتُنَ يَدَّ وَوَيٜىٰ سُكٜىٰيِ مَكَ بَعَ دُكَنْ يِنِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tashi, ya Allah, ka kāre kanka! Ka tuna fa, marasa tsoronka suna ta yi maka ba'a dukan yini!