Psalms 74:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ƙyale surutan ban haushi na maƙiyanka, ihun abokan gābanka, waɗanda suke ci gaba da yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَمَنْتَادَ سُورُوتَنْ بَنْ هَوْشِ نَعَبُواْكَنْ غَابَنْكَ؞ كَدَ كَمَنْتَادَ إِيهٌ دَ مَاسُ ڧِنْكَ سُكٜىٰ تَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka manta da hargowar maƙiyanka, Kada ka manta da hayaniyar da magabtanka suke ta yi.