Psalms 74:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka juye sawunka wajen waɗannan madawwamin kufai, dukan wannan hallakar da abokin gāba ya yi wa wuri mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُواْ كَيِ يَٰوُاْ أَوَنَّنْ وُرِے وَنْدَ عَكَ رُشٜىٰ كَكَڢْ، دُوبَ يَدَّ أَبُواْكَنْ غَابَا سُنْ رُرُّشٜىٰ كُواْمٜىٰ عَثِكِنْ غِدَنْكَ مَيْ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zo, ka yi yawo a wannan kufai, Abokan gābanmu sun lalatar da kome na cikin Haikali!