Psalms 74:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maƙiyanka sun yi ruri a inda ka sadu da mu; suka kakkafa tutotinsu a matsayin alamu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ سُنْيِ إِيهٌ نَصَرَا عَثِكِنْ وُرِنْ سَدُوَرْكَ دَمُو؞ أَوُرِنْ، سُكَ طَغَ تُوتَرْسُ دُواْمِنْ سُنُونَ نَصَرَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokan gābanka suka yi sowa ta nasara A inda akan sadu da kai, Sun ƙwace Haikalin.