Psalms 74:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun yi kamar mutane masu wāshin gatura don yanka itatuwa a kurmi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْيِ كَمَرْ مَاسُ سَارَنْ عِتَتُوَ عَكُرْمِ دَ غَتُرَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna kama da masu saran itace, Suna saran itatuwa da gaturansu.