Psalms 75:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna maka godiya, ya Allah, muna maka godiya, gama Sunanka yana kusa; mutane na faษin ayyukanka masu banmamaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ู
ููู ุบููุงูุฏูููุ ููุง ุงูููููู! ู
ููู ู
ููู ุบููุงูุฏููู! ุดูููฐููุฑู ุงููููููููููู ููุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุงููุจูุจูููููุฏู ููุนูููููุชูุ ุชูุชูุจููุชูุฑู ู
ููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ุณูููููููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna yabonka, ya Allah, muna yabonka! Muna shelar sunanka mai girma, Muna kuwa faษa abubuwan banmamaki da ka aikata!