Psalms 75:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce, “Na zaɓi ƙayyadadden lokaci; ni ne wanda yake shari’ar gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَثٜىٰ، «أَ لُواْكَثِنْدَ نَسَا، ذَنْيِ شَرِيعَ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Na ƙayyade lokacin yin shari'a,” in ji Ubangiji Allah, “Zan kuwa yi shari'ar gaskiya.