Psalms 75:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da duniya da dukan mutanenta suka girgiza, ni ne wanda na riƙe ginshiƙan daram.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دُونِيَا تَغِرْغِظَ تَرٜىٰدَ دُكَنْ مَذَوْنَنْتَ، نِنٜىٰ نَا رِڧٜىٰ غِنْشِڧَنْ تُوشٜىٰنْتَ دَ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da duniya da dukan waɗanda yake zaune cikinta za su ɓace, Zan ƙarfafa harsashin gininta.