Psalms 75:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga masu girman kai na ce, ‘Kada ku ƙara taƙama,’ ga mugaye kuma, ‘Kada ku ɗaga ƙahoninku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ مَاسُ طَغَ كَيْ نَثٜىٰ، ‹كَدَ كُيِ طَغَ كَنْكُ؞› غَ مُوغَيٜىٰ كُوَ نَثٜىٰ، ‹كَدَ كُطَوْكَكَ ڧَرْڢِنْكُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na faɗa wa masu girmankai kada su yi taƙama, Na kuma faɗa wa mugaye kada su yi fāriya,