Psalms 75:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A hannun Ubangiji akwai kwaf cike da ruwan inabi mai kumfa gauraye da kayan yaji; yakan zuba shi, dukan mugayen duniya kuwa su sha shi tas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَ حَنُّنْ يَهْوٜىٰهْ أَݣَويْ ݣُوڢْ ثِكٜىٰ دَ ضُوً إِنَبِے نَڢُشِنْسَ؞ دَغَ وَنَّنْ ݣُوڢْ يَنَ ظُبَشِ، دُكَنْ مُوغَيٜىٰنْ دُونِيَا سُنَ تَشَا، سُكَ شَنْيٜىٰشِ كَكَڢْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana riƙe da ƙoƙo, Cike da sabon ruwan inabi mai ƙarfi, Yana zuba shi, dukan mugaye kuwa suna ta sha, Suka shanye shi ƙaƙaf.