Psalms 75:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ni dai, zan furta wannan har abada; zan rera yabo ga Allah na Yaƙub,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے، حَرْ أَبَدَا ذَنْيِ شٜىٰلَرْ أَبُبُوَنَّنْ، ذَنْ رٜىٰرَ وَاڧُواْڧِنْ يَبُواْ غَ اللَّهْ نَ يَعْڧُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma har abada ba zan daina yin magana a kan Allah na Yakubu ba, Ko in daina raira yabbai gare shi.