Psalms 76:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can ya kakkarya kibiyoyin wuta, garkuwoyi da takuban, makaman yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثَنْ يَكَكَّرْيَ كِبِيُواْيِنْ وُتَا نَعَبُواْكَنْ غَابَا، تَرٜىٰدَ غَرْكُوُاْيِنْسُ دَ تَكُبَنْسُ؞ عِ، يَڟَيْ دَ دُكَنْ يَاڧٜىٰ يَاڧٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can yake kakkarya kiban abokan gāba, Da garkuwoyinsu, da takubansu, i, har da dukan makamansu.