Psalms 76:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Darajarka tana da haske, fiye da darajar tuddai waɗanda suke cike da namun jeji masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ! دَرَجَرْكَ تَنَ وَلْڧِيَ! إِنَا مِصَالِنْ طَوْكَكَرْكَ! أَيْ، تَڢِے طَوْكَكَرْ مَنْيَنْ تُدَّيْ مَاسُ نُونَ إِيكُوانْكَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina misalin darajarka, ya Allah! Ina misalin ɗaukakarka a sa'ad da ka komo daga kan duwatsu, Daga korar abokan gābanka!