Psalms 76:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jarumawa sun zube kamar ganima sun yi barcinsu na ƙarshe; ba ko jarumi guda da zai iya ɗaga hannuwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ ڨُوثٜىٰ كَايَنْ سُواْجُواْجِ مَاسُ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا، يَنْذُ سُنَ بَرْثِ، بَرْثِ إِرِنَّمَتَتُّو؞ بَابُوَنِنْسُ دَ يَ عِيَيِنْ أَمْڢَانِ دَ ڧَرْڢِنْ حَنُّنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kwashe ganimar sojojinsu masu ƙarfin hali, Yanzu suna barci, barcin matattu, Ba waninsu da ya ragu, Da zai yi amfani da makamansa.