Psalms 76:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A tsawatawarka, ya Allah na Yaƙub, doki da keken yaƙi suka kwanta ba motsi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ نَ يَعْڧُوبَ، ڟَاوَتَرْوَرْدَ كَيِ مُسُ يَسَا مَيْ هَوَنْ دُواْكِ دَ دُواْكِنْ دُكْ سُكَ ݣُونْتَ كَمَرْ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka fafare su, ya Allah na Yakubu, Dawakansu da mahayansu suka fāɗi matattu.