Psalms 76:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga sama ka yi shelar hukunci, ƙasa kuwa ta ji tsoro ta kuwa yi tsit,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ سَمَ كَيَنْكٜىٰ شَرِيعَ كَسَنَرْ، دُونِيَا تَيِ شِضُ دُوانْ ڟُواْرُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Sama ka sanar da shari'arka, Duniya ta tsorata, ta yi tsit,