Psalms 76:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da kai, ya Allah, ka tashi don ka yi shari’a, don ka cece dukan masu shan wahala a ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَتَاشِ، يَا اللَّهْ ، كَيَنْكٜىٰ حُكُنْثِ دُوانْ كَثٜىٰثِ وَطَنْدَ عَكٜىٰ وَ دَنِّيَ، وَطَنْدَ عَكٜىٰ وَ دَنِّيَ عَدُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka tashi domin ka yanke hukunci, Domin ka ceci waɗanda ake zalunta a duniya.