Psalms 77:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na yi tunani, “Zan yi roƙo saboda wannan, shekarun da Mafi Ɗaukaka ya miƙa hannunsa na dama.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَثٜىٰ، «أَبِنْدَ يَظَڢٜىٰنِ سُواْسَيْ شِينٜىٰ حَنُّنْ دَامَ نَ مَڢِے طَوْكَكَ يَدَيْنَ تَيْمَكُوانْمُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sai na ce, “Abin da ya fi mini zafi duka, Shi ne ikon Maɗaukaki ya ragu.”