Psalms 77:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tuna da ayyukan Ubangiji; I, zan tuna muโujizanka na tun dฤ.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุฐููู ุชููู ุฏู ู
ููููููู ุงูููููููููููุ ุนูุ ููุง ุชููู ุฏู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุงููุจูุจูููููุฏู ููุนูููููุชู ุงููุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan tuna da manyan ayyukanka, ya Ubangiji, Zan tuna da al'amura masu banmamaki da ka aikata a dฤ.