Psalms 77:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gizagizai sun sauko da ruwa, sararin sama suka buga tsawa; kibiyoyinka suka yi ta kai komo da walƙiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غِرْغِجٜىٰ سُكَ سَكِ ضُوً سَمَ، سَرَرِنْ سَمَ سُنْ بُغَ ڟَاوَ، كِبِيُواْيِنْ وَلْڧِيَرْكَ سُكَ حَصْكَكَ كُواْعِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gizagizai suka zubo da ruwa, Aka buga tsawa daga sama, Aka kuwa yi walƙiya ko'ina.