Psalms 77:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ji tsawanka a cikin guguwa, walƙiyarka ta haskaka duniya; duniya ta yi rawar jiki ta girgiza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَارَرْ ڟَاوَرْكَ تَيِ تَبُغَاوَ كُواْعِنَ، وَلْڧِيَ كُمَ تَحَصْكَكَ دُونِيَا دُكَ، ڧَسَا تَيِ ضَوَ تَكُمَ غِرْغِظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bugawar tsawarka ta gama ko'ina, Hasken walƙiya ya haskaka dukan duniya, Duniya ta yi rawa, ta girgiza, ta kaɗu.