Psalms 77:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da nake cikin damuwa, na nemi Ubangiji; da dare na miƙa hannuwa ba gajiya raina kuma ya ƙi yă ta’azantu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ وَهَلَاتَ، نَنٜىٰمِ عُبَنْ‌غِجِ دَ دَرٜىٰ نَمِيڧَ هَنُّونَ غَرٜىٰكَ بَا هُوتَوَا، عَمَّا رَيْنَ بَيْ كَرْٻِ تَعَظِيَّبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin wahala, nakan yi addu'a ga Ubangiji, Dukan dare nakan ɗaga hannuwana sama in yi addu'a, Amma ban sami ta'aziyya ba.