Psalms 77:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tuna da kai, ya Allah, na kuma yi nishi; na yi nishi, ƙarfina kuwa duk ya raunana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَتُنَ دَ اللَّهْ ، سَيْ نَكَطَ كَيْ، نَيِ تَتُنَانِ، سَيْ نَڢِدَّ ذُوثِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da na tuna da Allah na yi ajiyar zuciya. Sa'ad da nake tunani, Nakan ji kamar in fid da zuciya.