Psalms 77:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi tunani kwanakin da suka wuce, shekarun da suka wuce da daɗewa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ تُنَانِنْ ݣُونَكِنْ دَ سُكَ وُثٜىٰ، نَتُنَ دَ شٜىٰكَرُنْ بَايَ شٜىٰكَرُنْ دَ سُكَ وُثٜىٰ دَ دَطٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi tunanin kwanakin da suka wuce, Nakan kuma tuna da shekarun da suka wuce da daɗewa.