Psalms 77:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na tuna da waƙoƙina da dare. Zuciyata ta yi nishi, ƙarfina kuwa ya nemi yă sani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَرٜىٰ نَيِ تَرِڧٜىٰ كَيْنَ، نَيِ تَتُنَانِ، نَكُمَ بِنْثِكٜىٰ كَيْنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dare farai ina ta tunani mai zurfi, A cikin tunani nakan yi wa kaina tambaya.