Psalms 77:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaunarsa marar ƙarewa ta ɓace ke nan har abada? Alkawarinsa ya kāsa ke nan a dukan lokaci?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَوْنَرْسَ تَبَرْمُ حَرْ أَبَدَا كٜىٰنَنْ؟ أَلْڧَوَرِنْسَ بَذَيْثِكَبَ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya daina ƙaunata ke nan? Alkawarinsa ba shi da wani amfani?