Psalms 77:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya manta yă yi jinƙai? Cikin fushinsa ya janye tausayinsa ne?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَمَنْتَادَ يِنْ جِنْڧَيْ نٜىٰ؟ كُواْ عَثِكِنْ ڢُشِنْسَ يَجَنْيٜىٰ تَوْسَيِنْسَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya manta da yin jinƙai ne? Fushinsa ya maye matsayin juyayinsa ne?