Psalms 78:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya raba teku ya kuma bi da su ciki; ya sa ruwa ya tsaya daram kamar bango.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَرَبَ تٜىٰكُ، يَبِيدَسُو تَثِكِنْتَ، يَسَا ضُوً يَڟَيَ كَمَرْ بَنْغُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya raba teku, ya ratsa da su ta cikinta, Ya sa ruwa ya tsaya kamar bango.