Psalms 78:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bishe su da girgije da rana da kuma haske daga wuta dukan dare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ رَانَ يَبِيدَسُو دَ غِرْغِجٜىٰ، دَ دَرٜىٰ يَبِيدَسُو دَ حَصْكٜىٰنْ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da rana sai ya bi da su da girgije, Da dare kuwa ya bi da su da hasken wuta.