Psalms 78:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka ci gaba da yin masa zunubi, suna tayarwa a cikin hamada a kan Mafi Ɗaukaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ سُكَيِ تَڧَارَ يِمَسَ ذُنُوبِ، سُكَيِ وَ مَڢِے طَوْكَكَ تَاوَيٜىٰ أَ هَمَادَ عِنْدَ بَا كُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sun ci gaba da yi wa Allah zunubi, A hamada suka yi wa Maɗaukaki tawaye.