Psalms 78:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ba su gaskata ga Allah ba ko su dogara ga cetonsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَسُ غَسْكَتَادَ اللَّهْ بَ، بَسُ كُمَ دُواْغَضَ غَ إِيكُوانْ ثٜىٰتُوانْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda ba su amince da shi ba, Ba su kuma gaskata yana da ikon cetonsu ba.