Psalms 78:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya sauko da Manna wa mutanensa don su ci, ya ba su hatsin sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَظُبَ مُسُ مَنَّ كَمَرْ ضُوً سَمَ سُثِ، يَبَاسُ حَڟِ دَغَ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ba su tsaba daga sama, Da ya sauko musu da manna, su ci.