Psalms 78:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka ci burodin mala’iku; ya aika musu dukan abincin da za su iya ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَثِ عَبِنْثِنْ مَلاَىِٕكُ، يَعَيْكَ مُسُ عَبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka suka ci abincin mala'iku. Allah ya ba su iyakar abin da za su iya ci.