Psalms 78:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sauko da nama a kansu kamar ƙura, tsuntsaye masu firiya kamar yashi a bakin teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُورَ مُسُ نَامَ كَمَرْ ڧُورَا، يَظُبَ مُسُ ڟُنْڟَيٜىٰ مَاسُ ڢِكَڢِكَيْ، يَوَنْسُ كَمَرْ يَشِنْ بَاكِنْ تٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aika da tsuntsaye bisansu kamar ƙura, Yawansu kamar yashi a gaɓa,