Psalms 78:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ci har suka sami fiye da abin da ya ishe su, gama ya ba su abin da suka yi kwaɗayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ سُكَثِ سُكَ ڧُواْشِ، غَمَا يَابَاسُ أَبِنْدَ سُكٜىٰ ݣُوطَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutane suka ci suka ƙoshi, Allah ya ba su iyakar abin da suke bukata.