Psalms 78:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
abin da muka ji muka kuma sani, abubuwan da kakanninmu suka faɗa mana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُبُوَنْ دَ مُكَجِ، مُكَ كُوَ سَنِ، وَطَنْدَ كَاكَنِّنْمُ سُكَ ڢَطَا مَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abubuwan da muka ji muka kuwa sani, Waɗanda kakanninmu suka faɗa mana.