Psalms 78:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
fushin Allah ya ƙuna a kansu; ya karkashe waɗanda suka fi ƙiba a cikinsu, yana yankan matasan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢُشِنْ اللَّهْ يَيِ ڧُونَ عَكَنْسُ، يَكَكَّشٜىٰ مُتَنٜىٰ مَڢِے ڧَرْڢِے عَثِكِنْسُ، يَڧَسْڧَنْتَرْدَ مَتَسَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Allah ya yi fushi da su. Ya karkashe ƙarfafan mutane, Da samarin Isra'ila na gaske!