Psalms 78:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, suka ci gaba da yin zunubi; duk da abubuwan banmamakinsa, ba su gaskata ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ يَعَيْكَتَ دُكَنْ وَطَنَّنْ، سُنْثِيغَبَدَ يِنْ ذُنُوبِ؞ كُواْدَيَكٜىٰ يَيِ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ، سُنْڧِے سُغَسْكَتَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ya aikata mu'ujizai da yawa, Duk da haka jama'a suka ci gaba da yin zunubi, Ba su kuwa gaskata shi ba.