Psalms 78:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sai su yi ta yin masa zaƙin baki, suna masa ƙarya da harsunansu;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَغَنَرْسُ تَظَاڧِنْ بَاكِنٜىٰ كَوَيْ، أَبِنْدَ يَڢِتُواْ دَغَ بَاكِنْسُ دُكْ ڧَضْيَانٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma maganganunsu duka ƙarya ne, Dukan abin da suka faɗa kuwa daɗin baki ne kawai.