Psalms 78:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su tuna da ikonsa, a ranar da ya fanshe su daga mai danniya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَسُتُنَ دَ إِيكُوانْ حَنُّنْسَبَ، بَلّٜىٰ رَانَرْدَ يَڢَنْشٜىٰسُ دَغَ مَاسُ مَاڟَ مُسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka manta da ikonsa mai girma. Suka manta da lokacin da ya cece su daga abokan gābansu,