Psalms 78:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ranar da ya nuna mu’ujizansa a Masar abubuwan banmamakinsa a yankin Zowan ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَعَيْكَتَ عَلَمُنْ بَنْ مَامَاكِ أَ مَصَرْ، دَ كُمَ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ أَ ڢِيلَيٜىٰنْ ذُواْوَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da ya aikata manyan ayyuka da mu'ujizai A filin Zowan, ta ƙasar Masar.