Psalms 78:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya mai da kogunansu suka zama jini; ba su iya sha daga rafuffuka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَمَيْدَ كُواْغِنْسُ سُذَمَ جِنِ، دُواْمِنْ كَدَ سُإِيَ شَنْ ضُوً رَاڢُڢُّكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya mai da koguna su zama jini, Masarawa kuwa suka kasa sha daga rafuffukansu.